iqna

IQNA

annobar corona
Mahardaci kuma makarancin kur’ani dan kasar Lebanon:
Tehran (IQNA) Ismail Muhammad Hamdan ya ce: Kungiyoyi da cibiyoyin koyar da kur'ani a kasar Labanon, musamman kungiyar kur'ani mai tsarki, da kuma cibiyoyin bayar da agaji da cibiyoyin kur'ani, suna da matukar sha'awar koyar da yara da matasa musamman yara na musamman.
Lambar Labari: 3488709    Ranar Watsawa : 2023/02/24

Tehran (IQNA) Bayan hutun shekara biyu saboda annobar Corona, mahajjatan dakin Allah sun sake gudanar da aikin Hajji cikin yanayi na ruhi.
Lambar Labari: 3487508    Ranar Watsawa : 2022/07/05

Tehran (IQNA) mabiya mazhabar Ahlul bait (AS) a kasar Ghana sun bayar da tallafin ga wasu asibitocin kula da masu larurar tabin hankali.
Lambar Labari: 3485730    Ranar Watsawa : 2021/03/09

Tehran (IQNA) mabiya addinin kirista a bana suna gudanar da shirye-shiryen bukukuwan kirsimati a cikin yanayin corona.
Lambar Labari: 3485480    Ranar Watsawa : 2020/12/22

Tehran (IQNA) An fara gudanar da janazar gawar George Floyd bakar fata da ‘yan sanda suka kashe a birnin Minneapoli na jihar Minnesota da ke kasar Amurka.
Lambar Labari: 3484863    Ranar Watsawa : 2020/06/05

Tehran (IQNA) dakarun kungiyar Hizbullah kimanin dubu 25 ne suka shiga cikin ayyukan yaki da yaduwar cutar corona a fadin kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3484660    Ranar Watsawa : 2020/03/26